Thursday, 12 January 2017

Taron taron Ƙungiyar Hausawan Sudan ta Ƙasa da Ƙasa a Ƙasar belium Birnin Turnhout

 wannan taro ya tara mutane masu ɗinbin yawa waƴanda suka zow suka halaci wannan taro daga Ƙasashe turai daban daban masmman ma ƴan dandalin Hausawan Turai da suka zow daga farasa .
a wannan taro mun gabatar manufofin Ƙungiya da take niman cimawa kuma da waƴanda ta aiwatar a cikin watani shida kuma da aikin da take nufin ye nan gaba .
ƴan dandalin Hausawan Turai sun tofa albarkacin bakinsu a kan kishin yaran Hausa masamman ma mazauna Ƙasashen turai saboda iyalenmu don kar subata .
daga garshe muna musu godiya da fatan alhiri kuma muna jinjina wa shugaban dandalin Hausawan turai wato sirajo jankaɗo muna masa fatan alhiri Allah ya ja zamani sarki ya kare shi kuma ya tayashi rugo da fata Allah ya ƙara haɗa kanmu kuma yabar zumunci






No comments:

Post a Comment