* Bayani mai
muhimmanci *
* Ƙungiyar
Hausawan Sudan ta Ƙasa da Ƙasa*
Game da
tashin hankalin da yasamu Hausawa a sudan a ranar 21-22 Satumba 2018
Munyi matuƙar damuwa
game da irin abubuwan da suka faru ga yan uwan mu Hausawa a sudan birnin sinar ƙaramar
Hukumar dindir. Hukuma ta bawa larabawa goyan baya suna tat cin Karan su ba
babbaka .a watan juni an gwabza tskanin hausawa da laraba har mutun 6 sun rasa
rayukan su ankama yaran hausawa 35 an ƙulle kuma an ƙulle 4 daga larabawa anan ba ‘ayiwa Hausawa adilce ba, kuma
bayan haka a ranar 24 ga juli larabawa sun samu gonakin Hausawa a birnin
Gadarif Ƙaramar
hukumar Hamra sun zauna, hausawa sun yi magama rikice ya tashi larabawan da
gwamnati take marawa baya sun sun ce ai Hausaa bayan ƙasa ba ne
yakamata sukoma gonad suka fito shiyasa suka fito da bindugoge domin yakin
Hausawa har ma mutum 14 sun rasa rayukan su a wannan ma an ƙulle 118 a
cikin Hausawa kuma an kama 8 daga larabawa anan ma babu adici ga Hausawa, bayan
wata cib cib wato ranar 21 da 22 na satumba larabawa da suka samu daurin gidi
daga Hukuma sun samu gidajen hausawa da ma dukiyoyin su, sun gone don walakanci
da rainin wayo wai hukuma tazo tayi musu sullho bakama wayanda suka yi wannan
barnar ba .
don haka
kongiyar mu tafito ta nuna rashin amincewa , kuma tafida bayanai goda biyu .
Na farko
Muna fata
duka Ƙungiyoyin
kare dan adan za su fito su tsaya har sai sunga anyi adici
Na biyu
A matsain mu
na ƴan Ƙungiyar
Hausawan Sudan ta Ƙasa da Ƙasa zamu kai wannan abin da yake gudana a sudan ga Majalisar
Dinkin Duniya da ma ƙungiyar kare haƙin dan adam ta duniya wato amnesty international
gargaɗi daga Ƙungiyar
Hausawan Sudan ta Ƙasa da Ƙasa
reshen
Faransa
*بيان
هام*
*منظمة الهوسا السودانية الدولية*
حول احداث الدندر بتاريخ 21-22 سبتمبر
كما نتابع بقلق وتيرة
الاحداث والعنف المنظم والتعدي الصريح على ارواح و ممتلكات اهلنا في السودان. و
فيما يخص الاعتداء الاخير على ارواح و ممتلكات المواطنين الابرياء المسالمين،
الذين تم تهجيرهم ونهب ممتلكاتهم. و هذا ما ترفضه كل نفس سوية ترفض الظلم.
- نستنكر
هذه الاحداث و نطالب بمحاسبة عادلة و سريعة للجناة
- تقديم
كل الأدلة والبراهين حول الأعتداء علي ارواح الأبرياء إلى الامين العام للأمم
المتحدة وكل المنظمات الحقوقية الدولية وإلى الدول الأعضاء الخمسة دائمة العضوية
في الأمم المتحدة وشرح ما يتم للهوسا من أبشع انواع المأساة من قتل ونهب ممتلكات
المواطنين الأبرياء بمطقة الحيويواء بمحلية الدندر.
نستخلص الاتي:
اولا...
نرجو من كافة الحقوقيين الشرافاء مساندتنا في هذه القضية ببعث
رسالة في أقرب فرصة إلى الجهات المعنية في الأمم المتحدة.
سوف نبعث برسالة دعوة قضائية ضد النظام و والي الولاية ومعتمد
محلية الدندر إلى محكمة الجنايات الدولية في القتل الممنهج بحق قبيلة الهوسا.
ثانيا...
نحن كمنظمة الهوسا السودانية الدولية سوف نفتح كل ملفات الانتهاكات
والظلم أمام القضاء الدولي بحق الهوسا في منطقة فقاد و الحمراء و منطقة الدندر.
ثالثا ...
فتح ملف تغيير ديمغرافي لمنطقة القبائل الأفريقيا برمتها وذلك بدعم
من النظام للقبائل العربية ضد الأفريقية و الدندر نموزج لذلك.
رابعا ...
الجرائم التي ارتكبت بحق الهوسا وخاصة ملف النهب والسرقة بمنطقة
الحيويواء بأكملها وبالتعاون مع القبائل العربية لتنفيذ هذا الجرم الممنهج
خامسا. علي المجتمع
الدولي التحرك باسرع مايمكن حتي يتم قطع الطريق لابادة جماعية اخري قد تقع.
اعلام المنظمة
No comments:
Post a Comment