bode aji na farko acikin aikin kungiya na sauya makarantar gargajiya zuwa makarantar islamiya
Ranar: 15/12/2018
Ƙungiyar Hausawan Sudan ta Ƙasa da Ƙasa ta bude sabon aji na ɗaliban makaramtar gargajiya wanda aka sauya zuwa makarantar Islamiya ta zamani, wannan makaranta a jihar farin nilo a birnin Rabak , makarantar Abdullah Bin Masood tana ƙunshi da ɗalibai masu ɗaibin yawa
Sheikh Abdullah Nasser yayi maraba da zuwan baƙin da su ka halarta kuma yayi taƙaicicen bayyani a kan aikin Ƙungiya ya yaba aikin da take na taimako
bayan sa wakilin Ƙungiyar ya bayana cewa Ƙungiya za ta ci gaba da maamala da wannan makaranta har su tabbatar yaran sun karanta sosai kuma har su yi karatu mai zurfi daga garshe yace yana fata yaga wayannan ɗalibai sun zama manyan likitoci da ingiliyoyi masu gwazo da basira

Gaisuwa ta musamman daga :
maga takardar kungiyar
بتاريخ : 15/12/2018
قامت منظمة الهوسا السودانية الدولية بافتتاح الفصل الجديد الذي شيدته بخلوة عبدالله بن مسعود بولاية النيل اﻻبيض بربك م 11.
رحب ناصر عبدالله شيخ الخلوة بالحضور وقدم نبذة عن الخلوة واثني علي دور المنظمة لما قامت به من عمل جليل وان الفصل سيستفيد منه طلاب الخلوة في الدراسات الاسلامية وايضا تعليم اليافعين بالتنسيق مع تعليم الكبار بالمحلية وقدم الطلاب المدائح النبوية.
وفي كلمته لإفتتاح اشاد ممثل المنظمة اﻻستاذ محمد اﻻمين مدير المشروعات بدور وتعاون ادارة الخلوة في بناء الفصل كمرحله اولي وقال ان من هذا الفصل نريد الطبيب والمهندس والعلماء العارفين بامور دينهم والحافظين لكتاب ربهم وان الفصل سيتفيد منه الطلاب من الخلوة وسكان المنطقة وان المنظمة علي اﻻستعداد لمزيد من التعاون مع الخلوة وايضا الخلاوي بالمنطقة من اجل الرقي بالخلاوي وبطلاب القران الكريم ليستفيد منهم البلاد والعباد.
وفي الاطار ذاته كرمت الخلوة منظمة الهوسا السودانية الدولية ومنها تمت زيارة الفصل الجديد ونموزج تدريس طلاب اليافعين بالفصل .
تحياتي :
إعلام المنظمة
No comments:
Post a Comment