Ranar: 15
Fabrairu 2019
Shugaban
kungiyar Hausawan Sudan ta kasa da kasa ofishin belguim Naziru Ibrahim da Idrisu Mohamed Ibrahim sun karbe shi daga babban filin Jirgin Kasar belguim wato na
Brussel, wanda ya zo daga Kasar Rasha wurin
zamanshi. ziyara ta kwana uku,
A lokacin da
ya gana da membobin kungiya a ofishin ta na Belgium, sun tattauna a kan nasarorin
da kungiya ta yi a shekarun da suka gabata , kuma da aiyukan da take su ta yi
an gaba, daga bisane sun bashe damar tofa albarkaci bakinsa, sai ya fara da godiya da
nuna farin cikin sa a kan kyakyawar taryar da aka masa, daga nan sai ya nuna
aiyukan da kungiyar sa ta ke yi suna kama da na Kungiyar mu daga nan sai ya sake nuna
farin cikin sa da jinjinawa yan Kungiya a kan namijin kokarin da suke na aikin taimako kuma ya bada goyan baya sa ga wannan
kungiya dare bias dare kuma ya ce daga yau ya zama yana daya daga cikin
mimbobin wannan Kungiya kuma ya mana albishiren bada gudun mawar sa ta kowace hanja don ya tabbatar Kungiyar mu ta tsaya da kafofin ta. dokta Ahamed she dai likita ne dan sudan yana zaune a
kasar Rasha kuma she mutun ne mai gwazo da basira kuma she kwararre ne a aikin
tiyata. kuma yanada kishe Hausa sosai, she yasa ya takanas ya zo don yagana da yan kungiyar hausawa.
Daga garshe
muna mika godiyar mu da jinjina masa da tattakewar da yayi yazo mana.
Gaisuwa ta musamman
Dag magatakardar kungiya
No comments:
Post a Comment