Friday 11 November 2016

ƴan ƙungiyar Hausawan Sudan ta ƙasa da ƙasa reshen sudan sun kai taziya ga ƴan uwan da hatsari ya abka da su a wani rafi

Bayane daga Ƙungiyar Hausawan Sudan ta Ƙasa da Ƙasa.
Bayan gaisuwar musulimci .
Muna so mufaɗakar daku.
Ranar asaba mai zuwa 12/11/2016 ƴan ƙungiyar reshan ƙasar Sudan zasukai taziya ga ƴan uwan wayanda suka rasa rayukansu a hatsarin kwalikwali yayin da suka tashi daga garinsu zuwa gonakinsu aik .kwalikwalin dai yakife a cikin wani rafi ne. anrasa rayuka 22 awannan hatsarin.
Tawagar yan kungiya tana ƙunshe da mutune masu yawa sune.
1- MOHANED ALAMIN/ Sugaban ƙungiyar reshan ƙungiyar asudan .
2- shugabar mara ta ƙungiya reshan sudan
3- Abdelwahab /shugaban ƙungiyar ƙasd alsabil
DA WASU MINBOBI Guda huɗu sune
1- Nasir Abbas
2- Mohamed Noor
3- Hassan BAdamas
4- Yahaya Hasas
Kuma da wasu manyan shugabanin Hausawa na yankin Nel alabiyad.
wannan tawaga tana dauke da wani taimako ga yan uwan wanda hatsarin ya abkamusu.
daga ƙarshe . muna fata Allah ya kaisu lafiya, kuma yadakow da su lafiya .
Gaisuwa daga nazir ibrahim
mai magana da yaun ƙungiya

No comments:

Post a Comment