ƴan ƙungiyar Hausawan Sudan ta ƙasa da ƙasa reshen Sudan sun iya birnin Kosti sun samu kyakyawar tarba daga magabatanmu na Kosti sun tattauna bisa tafiya birnin Tandalti dan kai taziya ga ƴan uwan da Hatsarin kwale kwale da ya abkamusu an rasa rayuka 22 .
Allah yakaisu lafiya
بفضل الله سبحانه و تعالى وصل وفد منظمة الهوسا السودانية الدولية الى مدينة كوستي و الحمد لله تلقى استقبال حاشد من مواطني كوستي و هذا جانب من اجتماع تنويري قبل التحرك الى مدينة تندلتي.
نتمنى لهم التوفيق و السداد مع تحيات النزير ابراهيم
مدير الاعلام و الاتصالات
No comments:
Post a Comment