Sunday, 10 March 2019

*Halatar tawagar Kungiyar Hausawan Sudan ta kasa da kasa na babban taron majalisar hadakar Kungiyuyi hudu a parlaman in tarayar turai na kasar Belguim



Kungiyar Hausawan Sudan ta kasa da kasa ta amsa goran giyata da hadakar Kungiyuyi hudu ta mika mata wanda ya kasance Ranar 3 ga watan Maris 2019
Tawagar ta hada da shugaban ofishen kungiyar hausawa na belguim wato Nazir Ibrahim da ma’ajiyin Kungiya Anwar Haroun da mataimakinsa Abulgasim Mohammed da maga takardar ofishen belguim Hafiz Issa
bayan kammala taron majalisar anbawa duka kungiyoyin da suka halaci taron damar masaniyar tunane da ra'ayoyi akan aiki taimako, bayan haka tawagar kungiyar tasamu dammar tattaunawa da wasu kungiya kan hanyoyan da suke be domin tafiyar da aiyukan.
Bayan haka duka kungiyoyin sun tafi dakunan bayar da horo na aikin taimako sai tawagar Kungiyar hasawan sudan ta zabe dakin da ake horar da kungiyoye bias nazari a kan Ilimi da kuma aikin Jama’a, in Allah ya yarda nan bad a jimawa ba kungiyar nan za ta aiwatar horan da ta samo ga maiyan Kungiyoye.
Gaisuwa ta musamman
Daga maga takardar Kungiya*







No comments:

Post a Comment