Monday, 7 August 2017
Thursday, 23 March 2017
الجمعية العمومية لمفوضية المنظمات بالعاصمة البلجيكية بروكسل / بحضور منظمة الهوسا السودانية الدولية
danna more don ka samu bayani Hausa
أقامة الجمعية العمومية لمفوضية المنظمات بالعاصمة البلجيكية بروكسل يوم الاحد الموافق 19-03-2017 الذي جمع كل منظمات المجتمع المدني ببلجيكا .
تمثل وفد منظمة الهوسا السودانية الدولية المشارك بقيادة :
النزير ابراهيم / مدير الاعلام و الاخ : انور هارون / عضو نشط بالمنظمة .
وفي اطار ذالك تم منح فرص لعدد 17 منظمة جديدة التكوين في العام الماضي لتقوم بتعريف و توضيح نشاطها واهدافها للمنظمات الاخرى .
خاطب المدير الاعلامي الحضور بادئا بالتحية ثم نبذة عن النظام الاساسي واهداف المنظمة ونشاطاتها و بعض الانجازات خلال العام المنصرم ...
وقد ختم مدير الاعلام خطابه بكلمة شكر للمفوضية لمنحهم هذه الفرصة للتعريف بالمنظمة و نشاطاتها و اهدافها المستقبلية .
كما تم الاتفاق بحمد الله مع بعض المنظمات للتعاون في المصالح المشتركة
راجين من الله التوفيق لإكمال الاعمل القادمة .
اعلام المنظمة

An yi taron Majalisar na kwamitin ƙungiyoyin a Belgium birnin Brussels .Rranar Lahadi, 19/03/2017, wanda ya tara dukan ƙungiyoyin taimakon al'umma,.
Tawagar ƙungiyar Hausan Sudan ta kasa da kasa ta samu dammar dammar halattar wannan taro da jagorancin:
Nazir Ibrahim / mai Magana da yan ƙungiyar , da Anwar Harun / memba mai nashaɗi a cikin kungiya.
A wannan taro an bawa sababun ƙungiyoyi wanda a ka ƙirƙiro su a shekarar da ta gabata su 17 dammar gabatar da kansu kuma su samu horo daga tsofin kungiyoyi.
ƙungiyar Hausan Sudan ta kasa da kasa tana ɗaya daga cikin sababin ƙungiyoyi da aka bawa dama .
mai Magana da yan ƙungiyar ya tashaya ya baiyana manufofin ƙungiyar da ayyukan da ta aiwatar a baya kuma da wanda za ta yi a Angaba .

Thursday, 23 February 2017
Monday, 16 January 2017
Thursday, 12 January 2017
Taron taron Ƙungiyar Hausawan Sudan ta Ƙasa da Ƙasa a Ƙasar belium Birnin Turnhout
wannan taro ya tara mutane masu ɗinbin yawa waƴanda suka zow suka halaci wannan taro daga Ƙasashe turai daban daban masmman ma ƴan dandalin Hausawan Turai da suka zow daga farasa .
a wannan taro mun gabatar manufofin Ƙungiya da take niman cimawa kuma da waƴanda ta aiwatar a cikin watani shida kuma da aikin da take nufin ye nan gaba .
ƴan dandalin Hausawan Turai sun tofa albarkacin bakinsu a kan kishin yaran Hausa masamman ma mazauna Ƙasashen turai saboda iyalenmu don kar subata .
daga garshe muna musu godiya da fatan alhiri kuma muna jinjina wa shugaban dandalin Hausawan turai wato sirajo jankaɗo muna masa fatan alhiri Allah ya ja zamani sarki ya kare shi kuma ya tayashi rugo da fata Allah ya ƙara haɗa kanmu kuma yabar zumunci

احتفال التنشيطي الثالث لعام 2016 لمنظمة الهوسا السودانية الدولية

يسر منظمة الهوسا السودانية الدولية با تنوركم باحتفالها التنشيطي
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
الاخوة والاخوات الأفاضل
بعد الحمد والشكر من الله تعالي اختتم في يوم
31/12/2016 الاحتفال التنشيطي للمنظمة في المملكة البلجيكة مدينة تورنهاوت .
حظى هذا الحفل بعدد كبير من وفود منظمات كل من
dandalin Hausawan turai
و ايضا بعض وفود من منظمات اخرى .
وعداد كبير من اعضاء المنظمة الذين قدموا من دول الاتحاد الأوربي .
قبل الحفل تم تقديم الوجبات الهوساوية الشعبية مثل :
طن واكي و اقاشي و قدو قدو و غيرها .
بعد ذلك افتتح الحفل بكلمة ترحيبيه للزوار و القى مدير الاعلام و الاتصالات الخطاب الاول نص من دستور المنظمة بلغة الهوسا ثم خطاب المدير العام نص الدستور باللغة العربية ثم بالهولندية وقدمت كلمة مدير المكاتب الفرعية باللغة الانجليزية ثم خطاب سكرتير المنظمة مكتب فرنسا .
كما خاطب الاخ ادم ممثل منظمة دندلن هوساون توري وشكر اللجنة المنظمة لهذا الحفل و وعد بتنسيق عمل مشترك .
بعدها اتيحت فرصة لبعض وفود المنظمات لتقديم كلمات الشكر و التقدير ثم عرض لتراثنا .
اختتم المدير العام الحفل بكلمة الشكر ، شاكر كل الوفود الذين شاركو في هذا الحفل .
مع تحيات
ادارة الاعلام و الاتصالات
Wednesday, 4 January 2017
Subscribe to:
Posts (Atom)