Wednesday, 27 February 2019

Dr Ahmed Qalam, ya kai ziyara ga kungiyar Hausawan Sudan ta kasa da kasa a kasar belgium




Ranar: 15 Fabrairu 2019
 Shugaban kungiyar Hausawan Sudan ta kasa da kasa ofishin belguim Naziru Ibrahim da Idrisu Mohamed Ibrahim sun karbe shi  daga babban filin Jirgin Kasar belguim wato na Brussel, wanda ya zo daga Kasar Rasha wurin zamanshi. ziyara ta kwana uku,
A lokacin da ya gana da membobin kungiya a ofishin ta na Belgium, sun tattauna a kan nasarorin da kungiya ta yi a shekarun da suka gabata , kuma da aiyukan da take su ta yi an gaba, daga bisane sun bashe damar  tofa albarkaci bakinsa, sai ya fara da godiya da nuna farin cikin sa a kan kyakyawar taryar da aka masa, daga nan sai ya nuna aiyukan da kungiyar sa ta ke yi suna kama da na Kungiyar mu daga nan sai ya sake nuna farin cikin sa da jinjinawa yan Kungiya a kan namijin  kokarin da suke na aikin  taimako kuma ya bada goyan baya sa ga wannan kungiya dare bias dare kuma ya ce daga yau ya zama yana daya daga cikin mimbobin wannan Kungiya kuma ya mana albishiren bada gudun mawar sa ta kowace hanja don ya tabbatar Kungiyar mu ta tsaya da kafofin ta. dokta Ahamed she dai likita ne dan sudan yana zaune a kasar Rasha kuma she mutun ne mai gwazo da basira kuma she kwararre ne a aikin tiyata. kuma yanada kishe Hausa sosai, she yasa ya takanas ya zo don yagana da yan kungiyar hausawa.
Daga garshe muna mika godiyar mu  da jinjina masa da tattakewar da yayi yazo mana.

Gaisuwa ta musamman
Dag magatakardar kungiya




Tuesday, 26 February 2019

( زيارة د / أحمد قلم لمقر منظمة الهوسا السودانية الدولية (بلجيكا


يوم: 15 فبراير 2019
إستقبل مدير مكتب المنظمة ببلحيكا الأخ / النزير ابراهيم و الاخ / إدريس محمد ابراهيم ،الدكتور /احمد قلم الذي جاء من مقر إقامته بروسيا
حيث استقرقت الزيارة ثلاثة أيام ،
التقي خلالها بأعضاء مكتب المنظمة ببلجيكا حيث تم النقاش حول إنجازات المنظمة والرئة المستقبلية لها ،كما أجري معه اجتماعا تفاكريا ومنحت له خلالها فرصة للحديث ،حيث بداء بالشكر لأعضاء المكتب لحسن الإستقبال ثم طرح بعض وجهة نظره والقواسم المشتركة مع منظمته الخاصة بروسيا .
وقد إختتم حديثه الموجز ببشريات السعادة وهو إعلان انضمامه للمنظمة ،ولا يفوتنا ان نذكر فإن الدكتور زخيرة وموسوعة فكرية وخزينة للعمل الإنساني .
في الختام شاكرين ومقدرين للدكتور أحمد قلم علي الجهد الكبير الذي كان من اجل تلك الامة التي تستحق المزيد ، سائلين المولى عن يوفقنا ويسدد .خطانا 
:مع تحيات
إعلام المنظمة





Sunday, 23 December 2018

opening of the first class of the organization's project in the conversion of traditional Education to modern Education



The Sudanese Hausa International Organization
On the 15th of December 2018, the organisation has opened its first class for project of change traditional Education to modern Education .
The class has been built at the Abdullah Ibn Msaoud’s in Rabak City, Block 11, the White Nile State.
Shikh Nasir Abdullah welcomed the delegates and gave a brief history of the school. He also praise the role of the organisation in their great work toward the community. He added that this class would benefit the student of his school in leering Technology Studies. Also the young students in collaboration with the locality scheme of adult teaching.
During the opening ceremony, the representative of the organisation and the projects manager Mr Mohammed Al-Ameen has praises the role and the support they receive from the school management in building the class and he added this a first step of many to come. He further added form this class we need to produce an engineer, a doctor and scholar with knowledge of Studies and learner. This class will be beneficial to student of the school and citizen of the area. The organisation is ready to collaborate further with school and other schools in the area to develop and improve students who seeks benefit the communities and the country. In the same context, the school honoured the sudanese hausa International Organisation then the delegation visited the new class and whiteness a teaching session of young students.

Kind regards
Organisational Media




Tuesday, 18 December 2018

افتتاح اول فصل لمشروع المنظمة في تحويل الخلاوي التقليدية الى خلاوي نموذجية

bode aji na farko acikin aikin kungiya na sauya makarantar gargajiya zuwa makarantar islamiya
Ranar: 15/12/2018
Ƙungiyar Hausawan Sudan ta Ƙasa da Ƙasa ta bude sabon aji na ɗaliban makaramtar gargajiya wanda aka sauya zuwa makarantar Islamiya ta zamani, wannan makaranta a jihar farin nilo a birnin Rabak , makarantar Abdullah Bin Masood tana ƙunshi da ɗalibai masu ɗaibin yawa
Sheikh Abdullah Nasser yayi maraba da zuwan baƙin da su ka halarta kuma yayi taƙaicicen bayyani a kan aikin Ƙungiya ya yaba aikin da take na taimako
bayan sa wakilin Ƙungiyar ya bayana cewa Ƙungiya za ta ci gaba da maamala da wannan makaranta har su tabbatar yaran sun karanta sosai kuma har su yi karatu mai zurfi daga garshe yace yana fata yaga wayannan ɗalibai sun zama manyan likitoci da ingiliyoyi masu gwazo da basira

Gaisuwa ta musamman daga :
maga takardar kungiyar

بتاريخ : 15/12/2018
قامت منظمة الهوسا السودانية الدولية بافتتاح الفصل الجديد الذي شيدته بخلوة عبدالله بن مسعود بولاية النيل اﻻبيض بربك م 11.
رحب ناصر عبدالله شيخ الخلوة بالحضور وقدم نبذة عن الخلوة واثني علي دور المنظمة لما قامت به من عمل جليل وان الفصل سيستفيد منه طلاب الخلوة في الدراسات الاسلامية وايضا تعليم اليافعين بالتنسيق مع تعليم الكبار بالمحلية وقدم الطلاب المدائح النبوية.
وفي كلمته لإفتتاح اشاد ممثل المنظمة اﻻستاذ محمد اﻻمين مدير المشروعات بدور وتعاون ادارة الخلوة في بناء الفصل كمرحله اولي وقال ان من هذا الفصل نريد الطبيب والمهندس والعلماء العارفين بامور دينهم والحافظين لكتاب ربهم وان الفصل سيتفيد منه الطلاب من الخلوة وسكان المنطقة وان المنظمة علي اﻻستعداد لمزيد من التعاون مع الخلوة وايضا الخلاوي بالمنطقة من اجل الرقي بالخلاوي وبطلاب القران الكريم ليستفيد منهم البلاد والعباد.
وفي الاطار ذاته كرمت الخلوة منظمة الهوسا السودانية الدولية ومنها تمت زيارة الفصل الجديد ونموزج تدريس طلاب اليافعين بالفصل .
تحياتي :
إعلام المنظمة





Tuesday, 11 December 2018

مشروع منظمة الهوسا السودانية الدولية لدعم المرضى. جراء الوباء المنتشر في كسلا


قامت منظمة الهوسا الخيرية بالدعم الصحي لمنطقة غرب القاش ولاية كسلا والذي شمل على:
 دعم مركز صحي مربع 20 بعدد 3 مراوح سقف و موتور مياه و حافظة مياه كبيرة وسخان مياه وعمل جدار فاصل لمكتب التغذية الصحية وصيانة بعض المقاعد . 
واما برنامج دعم مركز الشهيد رابح موسي بغرب القاش يتمثل في الاتي:
 توفير 3 مراوح سقف و موتور مياه وصيانة عدد من الكنب و الكراسي والترابيز وطلاءها.
تم طلاء المركز ببوماستك وترميم ارضية المركز الصحي.
 اعلام المنظمة

Tuesday, 2 October 2018

* Bayani mai muhimmanci* - *بيان هام*


* Bayani mai muhimmanci *
* Ƙungiyar Hausawan Sudan ta Ƙasa da Ƙasa*
Game da tashin hankalin da yasamu Hausawa a sudan a ranar 21-22 Satumba 2018
Munyi matuƙar damuwa game da irin abubuwan da suka faru ga yan uwan mu Hausawa a sudan birnin sinar ƙaramar Hukumar dindir. Hukuma ta bawa larabawa goyan baya suna tat cin Karan su ba babbaka .a watan juni an gwabza tskanin hausawa da laraba har mutun 6 sun rasa rayukan su ankama yaran hausawa 35 an ƙulle kuma an ƙulle 4 daga larabawa anan ba ‘ayiwa Hausawa adilce ba, kuma bayan haka a ranar 24 ga juli larabawa sun samu gonakin Hausawa a birnin Gadarif Ƙaramar hukumar Hamra sun zauna, hausawa sun yi magama rikice ya tashi larabawan da gwamnati take marawa baya sun sun ce ai Hausaa bayan ƙasa ba ne yakamata sukoma gonad suka fito shiyasa suka fito da bindugoge domin yakin Hausawa har ma mutum 14 sun rasa rayukan su a wannan ma an ƙulle 118 a cikin Hausawa kuma an kama 8 daga larabawa anan ma babu adici ga Hausawa, bayan wata cib cib wato ranar 21 da 22 na satumba larabawa da suka samu daurin gidi daga Hukuma sun samu gidajen hausawa da ma dukiyoyin su, sun gone don walakanci da rainin wayo wai hukuma tazo tayi musu sullho bakama wayanda suka yi wannan barnar ba .
don haka kongiyar mu tafito ta nuna rashin amincewa , kuma tafida bayanai goda biyu .
Na farko
Muna fata duka Ƙungiyoyin kare dan adan za su fito su tsaya har sai sunga anyi adici
Na biyu
A matsain mu na ƴan Ƙungiyar Hausawan Sudan ta Ƙasa da Ƙasa zamu kai wannan abin da yake gudana a sudan ga Majalisar Dinkin Duniya da ma ƙungiyar kare haƙin dan adam ta duniya wato amnesty international
gargaɗi daga Ƙungiyar Hausawan Sudan ta Ƙasa da Ƙasa
reshen Faransa
*بيان هام*
*منظمة الهوسا السودانية الدولية*
حول احداث الدندر بتاريخ 21-22 سبتمبر

كما نتابع بقلق وتيرة الاحداث والعنف المنظم والتعدي الصريح على ارواح و ممتلكات اهلنا في السودان. و فيما يخص الاعتداء الاخير على ارواح و ممتلكات المواطنين الابرياء المسالمين، الذين تم تهجيرهم ونهب ممتلكاتهم. و هذا ما ترفضه كل نفس سوية ترفض الظلم.
- نستنكر هذه الاحداث و نطالب بمحاسبة عادلة و سريعة للجناة
- تقديم كل الأدلة والبراهين حول الأعتداء علي ارواح الأبرياء إلى الامين العام للأمم المتحدة وكل المنظمات الحقوقية الدولية وإلى الدول الأعضاء الخمسة دائمة العضوية في الأمم المتحدة وشرح ما يتم للهوسا من أبشع انواع المأساة من قتل ونهب ممتلكات المواطنين الأبرياء بمطقة الحيويواء بمحلية الدندر.
نستخلص الاتي:
اولا...
نرجو من كافة الحقوقيين الشرافاء مساندتنا في هذه القضية ببعث رسالة في أقرب فرصة إلى الجهات المعنية في الأمم المتحدة.
سوف نبعث برسالة دعوة قضائية ضد النظام و والي الولاية ومعتمد محلية الدندر إلى محكمة الجنايات الدولية في القتل الممنهج بحق قبيلة الهوسا.

ثانيا...
نحن كمنظمة الهوسا السودانية الدولية سوف نفتح كل ملفات الانتهاكات والظلم أمام القضاء الدولي بحق الهوسا في منطقة فقاد و الحمراء و منطقة الدندر.

ثالثا ...
فتح ملف تغيير ديمغرافي لمنطقة القبائل الأفريقيا برمتها وذلك بدعم من النظام للقبائل العربية ضد الأفريقية و الدندر نموزج لذلك.

رابعا ...
الجرائم التي ارتكبت بحق الهوسا وخاصة ملف النهب والسرقة بمنطقة الحيويواء بأكملها وبالتعاون مع القبائل العربية لتنفيذ هذا الجرم الممنهج

خامسا. علي المجتمع الدولي التحرك باسرع مايمكن حتي يتم قطع الطريق لابادة جماعية اخري قد تقع.
اعلام المنظمة 

مكتب فرنسا