Sunday, 26 May 2019

افطار منظمة الهوسا السودانية الدولية مكتب ولاية القضارف محلية القضارف

منظمة الهوسا السودانية الدولية
مكتب ولاية القضارف :
بتاريخ : 08 رمضان 1440 الموافق 13/05/2019
تم بفضل الله الإفطار الجماعي بولاية القضارف بحضور قيادات الامة الهوسا بالولاية و حظى الحضور عشائر القبائل المجاورة و كان الحضور مقدر بأكثر من مئة شخص .
بعد الافطار مباشرة بدءت ندوة مختصرة عن المنظمة و دورها في المجتمع ، وكانت كلمة الشيخ/ عز الدين ابكر ، المرشد والموجه الديني الذي اختصر كلمته على حث الشباب والمنظمات الخيرية على إفطار الصائم وفضله الكبير على الناس مشيداً بدور المنظمة على هذا الجانب كما حث على الاهتمام بالتعلم و التربية الصحيحة للاطفال بأنهم جيل الغد .
و الكلمة الثانية لممثل المنظمة بالولاية الاخ/ الطيب أحمد والذي قام بتعريف الحضور على المنظمة ودورها الفعال في مجال التوعية ومكافحة الظواهر السالبة و تشجيع التعليم وقال خير دليل لما قدمته المنظمة في التعليم جهدها في تطوير الخلاوي التقليدية في هذا المجال قامت المنظمة ببناء فصل دراسي في ولاية النيل الابيض ( ربك ) ومن جانبه آشاد بدور صاحب المبادرة الروسي ( رسلان خاناريكوف ) وكل من ساهم في هذا العمل الخيري واختتم حديثه بالحث على سلك طريق التعليم للجميع واستخدام العقل بدل البدن في عملية الانتاج كما يفعل الغرب.
وكانت كلمة الختام للأستاذ/ أنس علي منقه مدير مدرسة اكتوبر ، وقد دار حديثه حول التربية بصفة عامة ضاربا على اوتار حساسة في ذاك المجال وأشار في قوله لدور الآباء والأمهات في التربية وما يواجهونه مع الطلاب في المدارس بسبب قلة همة آباءهم في التربية الصحيحة ،وأشار في كلمته قائلا مما يضر بأبناءنا هو عدم الهمة في التعليم و الزواج المبكر .
وأختتم خطابه على حث الاباء بتعليم المرأه وعدم تجاهلها في هذا المجال لضمان تربية أبناء صالحين .






























افطار منظمة الهوسا السودانية الدولية مكتب ولاية سنار محلية ام شوكة

منظمة الهوسا السودانية الدولية 
مكتب ولاية سنارالوحدة الإدارية ام شوكة
-

التاريخ : 19رمضان الموافق 24/05/2019
تم بفضل الله الافطار الجماعي بولاية سنار  بحضور نسبة كبيرة جدا من أهالي المنطقة.

بعد الافطار   
تحدث كل من الأخ عمر ابكر مسؤل اعلام المكتب و الاستاذ عبد العزيز عبد الله الفكي من مؤسسي مدرسة اليافعين ثم كلمة الشيخ حمزة يوسف ممثل منطقة الدندر.
ثم كلمة ممثل فقاد على محمد 
وايضا كلمة ممثل رابطة ام شوكة الاستاذ: انس مصطفى 
وكانت كلمة الختام من مدير مكتب الولاية الاستاذ: بابكر على عمر الذي  بدء بالشكر لاصحاب الايادي البيضاء رجال البر و الاحسان الا و هم الدكتور حسن وقيع الله و الدكتور احمد علي قلم و سالين الله عز وجل ان يجعل عملهم هذا في ميزان حسناتهم حيث واصل خطابه عن دور المنظمة على هذا الجانب  و واصل حديثه عن دور المنظمة على هذا الجانب  كما حثو الامة على الاهتمام بالتعلم و التربية الصحيحة للاطفال لانهم جيل الغد ،و وضع برامج ترابطية لشباب القبيلة في الولاية. 
 وألمشاكل التي تواجه أمة الهوسة بصورة عامه.

وايضا إشادو بالمنظمة ودورها الفعال تجاه تنمية الأمة الهوساوية 
والكلمة السادسة 
لممثل رابطة ابناء ام شوكة.

وبعد انتهاء البرامج تم عقد اجتماع تفاكري مع شباب ام شوكة وشباب الدندر وشباب فقاد وشباب مرفع.

كما تتقدم المنظمة بكل الشكر و العرفان لكل من ساهم بوقته وماله
                 إعلام مكتب الولاية



اباء بتعليم المرأه وعدم تجاهلها في هذا المجال لضمان تربية أبناء صالحين .

Taron Buda bake na Kungiyar Hausawan sudan ta kasa da kasa ofishin Sinnar karamar hukumar Umshoka

Da sunan Allah mai rahama mai jikai
kungiyar hausawan Sudan ta ƙasa da ƙasa
reshen sudan ofishin jahar( sinnar) karamar hukumar (amshoka)
 ranar 19 ga watan azimi wanda yayi daidai da ranar 24/05/2019 tayi gaga rimin taron buɗa baki a jahar ta sinnar wanda ya sami halar tar mutane da dama sosai daga ƴan garin bayan anyi buɗa bakin sai aka soma tattaunawa inda ɗan uwan mu wato ( umar abubakar ) wanda shi ma aikacine a ma'aikatar labarai ta ofishin jahar sai malan (abdul'aziz abdullah)wanda yana cikin wanda suka tsaya sosai wajen ganin an ƙaddamar da makarantar alya'fien ) sannan sai maganar malan (hamza yusuf ) wanda shine yazo amatsayin wakilin (dindir) sai mai wakiltar (faƙad ) wato ali muhammad ) sannan sai maganar mai wakiltar kungiyar (amshoka) malan anas mustafa) yakasance anrife taron da maganar shugaban ofishoshi na jahar wato malan (babikir ali umar ) wanda ya soma da godewa wanda su suka soma wannan farar tafiya mai farin aiki da zummar allah ya saka musu da alkairi amen kamar irin su dakta ( hasan waƙi allah) da ( dakta ahamed ali ) muna tawasali da wannan aiki da sukai allah yasa saka musu da mafificin alkairi amen sannan yai bayani akan wannan ƙungiya akan aiyukan ta da takeyi musammam yadda tame da hankali akan karantar wa da tarbiyantar da yara wanda sune manyan gobe sannan ya fadakar akan matasan wannan ƙabila da su kula sannan su guji duk wani tashin hankali da zai shafemu da kuma ƙabilar mu baki ɗaya sannan ya tsananta akan kungiya da aikinta da ta kula da duk wata ɓaraka da ta tasowa wannan ƙabila baki ɗaya sai magana ta shida wacce shugaban kungiyar na amshoka yayi bayan haka sai taron ya ƙare wanda hakan ya ƙara sa jituwa tsakanin matasan ) amshoka) da na dindir) da na faƙad) da na murafa) kamar yadda kungiyar ta ke miƙa godiyar ta ga wayenda suka temaka da lokacinsu da karfinsu da kuɗinsu sanarwa daga ofishin jahar



Sunday, 10 March 2019

*Halatar tawagar Kungiyar Hausawan Sudan ta kasa da kasa na babban taron majalisar hadakar Kungiyuyi hudu a parlaman in tarayar turai na kasar Belguim



Kungiyar Hausawan Sudan ta kasa da kasa ta amsa goran giyata da hadakar Kungiyuyi hudu ta mika mata wanda ya kasance Ranar 3 ga watan Maris 2019
Tawagar ta hada da shugaban ofishen kungiyar hausawa na belguim wato Nazir Ibrahim da ma’ajiyin Kungiya Anwar Haroun da mataimakinsa Abulgasim Mohammed da maga takardar ofishen belguim Hafiz Issa
bayan kammala taron majalisar anbawa duka kungiyoyin da suka halaci taron damar masaniyar tunane da ra'ayoyi akan aiki taimako, bayan haka tawagar kungiyar tasamu dammar tattaunawa da wasu kungiya kan hanyoyan da suke be domin tafiyar da aiyukan.
Bayan haka duka kungiyoyin sun tafi dakunan bayar da horo na aikin taimako sai tawagar Kungiyar hasawan sudan ta zabe dakin da ake horar da kungiyoye bias nazari a kan Ilimi da kuma aikin Jama’a, in Allah ya yarda nan bad a jimawa ba kungiyar nan za ta aiwatar horan da ta samo ga maiyan Kungiyoye.
Gaisuwa ta musamman
Daga maga takardar Kungiya*







حضور وفد منظمة الهوسا السودانية الدولية الجمعية العمومية لمنظمة الاسهم الاربعة ببرلمان الاتحاد الاوروبي ( بلجيكا


لبت منظمة الهوسا السودانية الدولية دعوة منظمة الاسهم الاربعة لحضور الجمعية العمومية بتاريخ 03/03/2019 وكان وفد المنظمة يتكون من مدير مكتب بلجيكا النزير ابراهيم و المدير المالي انور هارون ونائبه ابو القاسم محمد و مدير اعلام مكتب بلجيكا الاخ حافظ عيسى .
بعد اكمال الجمعية أتيحت الفرصة للمنظمات لتبادل الافكار و الارآي للعمل الانساني ، من ثم التقى وفد المنظمة بعديد من منظمات المجتمع المدني و تفاكروا عن تسيير امور منظماتهم.
بعد ذلك توجهت كل المنظمات لغرف الورش لذيادة تأهيل الكوادر للعمل الطوعي .
إختار وفد المنظمة ورش التعليم و الاجتماعيات و الحمدلله استفاد الوفد من هذه الورش و باذن الله سيتم تنفيذه في القريب العاجل
*إعلام المنظمة*





Wednesday, 27 February 2019

Dr Ahmed Qalam, ya kai ziyara ga kungiyar Hausawan Sudan ta kasa da kasa a kasar belgium




Ranar: 15 Fabrairu 2019
 Shugaban kungiyar Hausawan Sudan ta kasa da kasa ofishin belguim Naziru Ibrahim da Idrisu Mohamed Ibrahim sun karbe shi  daga babban filin Jirgin Kasar belguim wato na Brussel, wanda ya zo daga Kasar Rasha wurin zamanshi. ziyara ta kwana uku,
A lokacin da ya gana da membobin kungiya a ofishin ta na Belgium, sun tattauna a kan nasarorin da kungiya ta yi a shekarun da suka gabata , kuma da aiyukan da take su ta yi an gaba, daga bisane sun bashe damar  tofa albarkaci bakinsa, sai ya fara da godiya da nuna farin cikin sa a kan kyakyawar taryar da aka masa, daga nan sai ya nuna aiyukan da kungiyar sa ta ke yi suna kama da na Kungiyar mu daga nan sai ya sake nuna farin cikin sa da jinjinawa yan Kungiya a kan namijin  kokarin da suke na aikin  taimako kuma ya bada goyan baya sa ga wannan kungiya dare bias dare kuma ya ce daga yau ya zama yana daya daga cikin mimbobin wannan Kungiya kuma ya mana albishiren bada gudun mawar sa ta kowace hanja don ya tabbatar Kungiyar mu ta tsaya da kafofin ta. dokta Ahamed she dai likita ne dan sudan yana zaune a kasar Rasha kuma she mutun ne mai gwazo da basira kuma she kwararre ne a aikin tiyata. kuma yanada kishe Hausa sosai, she yasa ya takanas ya zo don yagana da yan kungiyar hausawa.
Daga garshe muna mika godiyar mu  da jinjina masa da tattakewar da yayi yazo mana.

Gaisuwa ta musamman
Dag magatakardar kungiya




Tuesday, 26 February 2019

( زيارة د / أحمد قلم لمقر منظمة الهوسا السودانية الدولية (بلجيكا


يوم: 15 فبراير 2019
إستقبل مدير مكتب المنظمة ببلحيكا الأخ / النزير ابراهيم و الاخ / إدريس محمد ابراهيم ،الدكتور /احمد قلم الذي جاء من مقر إقامته بروسيا
حيث استقرقت الزيارة ثلاثة أيام ،
التقي خلالها بأعضاء مكتب المنظمة ببلجيكا حيث تم النقاش حول إنجازات المنظمة والرئة المستقبلية لها ،كما أجري معه اجتماعا تفاكريا ومنحت له خلالها فرصة للحديث ،حيث بداء بالشكر لأعضاء المكتب لحسن الإستقبال ثم طرح بعض وجهة نظره والقواسم المشتركة مع منظمته الخاصة بروسيا .
وقد إختتم حديثه الموجز ببشريات السعادة وهو إعلان انضمامه للمنظمة ،ولا يفوتنا ان نذكر فإن الدكتور زخيرة وموسوعة فكرية وخزينة للعمل الإنساني .
في الختام شاكرين ومقدرين للدكتور أحمد قلم علي الجهد الكبير الذي كان من اجل تلك الامة التي تستحق المزيد ، سائلين المولى عن يوفقنا ويسدد .خطانا 
:مع تحيات
إعلام المنظمة